<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Andraé Crouch</author>
<title>Za Mu Ga Sarkinmu LW588</title>
<lyrics>[V1]
 ZA MU GA SARKINMU

[V2]
 1) Wani lokaci, za mu ga sarkinmu,
 Wani lokaci, za mu ga sarkinmu,
 Wani lokaci, za mu ga sarkinmu,
 Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.

[V3]
 2) Cikin sama can, za mu ga sarkinmu,
 Cikin sama can, za mu ga sarkinmu,
 Cikin sama can, za mu ga sarkinmu.
 Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.

[V4]
 3) Babbu kuka can, dukanmu sai murna,
 Babbu kuka can, dukanmu sai murna,
 Babbu kuka can, dukanmu sai murna.
 Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu.

[V5]
 4) Babbu yunwa can, za mu zama kossasu,
 Babbu yunwa can, za mu zama kossasu,
 Babbu yunwa can, za mu zama kossasu.
 Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu

[V6]
 5) Babbu mutuwa, sai rai har abada,
 Babbu mutuwa, sai rai har abada,
 Babbu mutuwa, sai rai har abada,
 Halleluyah, halleluyah, gidan sarkinmu,

[V7]
 6) Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu,
 Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu,
 Za mu yabe Shi, za mu ga sarkinmu,
 Halleluyah, halleluyah, Yesu sarkinmu.</lyrics>
<hymn_number>588</hymn_number>
</song>